Main Logo

Main Logo
LexxyTech Corporation

Abun al'ajabi: Kalli dubban mutanen sun kewaye titin da kalmar shahada ya bayyana a jihar Legas (Bidiyo)

Taruwar mutane yayin da sunnan Allah ya bayyana a ganyar ya'yan itatuwa

Abun al'ajabin ya faru ne a titin Ibadan street dake yankin Ebute Metta na jihar Legas

Abun al'ajabi ya faru a jihar legas yayin da duban mutane suka taru a titin Ibadan street dake yankin Ebute Metta na jihar Legas domin ganin kalmar shahada da ya bayyana a kasa.

Wannan abun mamaki faru ne ranar laraba 17 ga wata.

 

A cikin bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta, za'a gan inda wasu ke shafa kasar da kalmomi suka bayyana kana su shafa a jikin.

*Abun al'ajabi ya faru a jihar Yobe

Wani shaidar gani da ido ya shaida mana cewa titin da lamarin ya faru ya koma tamkar wata karamar filin samun lada ganin yadda jama'a ke rububi wajen shafar kalmomin.

Sai da taimakon jami'an tsaro aka samu damar rage cinkoso da ganin wannan abun mamaki ya janyo.

 

 



from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online

Post a Comment

0 Comments